Hausa Songs
Fresh Emir – Nawa
Fresh Emir – Nawa Mp3 Download
Fresh Emir ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna “Nawa,” duk da wannan mawaki ya jima bai waka ba amma gaskiya dai wannan waka ta yi dadi kuma ta bada ma’ana saima idan kun saurareta.