Hausa Songs
Auta MG Boy – So Sanadi
![Auta MG Boy - Hanta Da Jini](https://i0.wp.com/arewafocus.com.ng/wp-content/uploads/2024/10/Auta-MG-Boy-Hanta-Da-Jini.jpg?fit=1079%2C1075&ssl=1)
Auta MG Boy – So Sanadi Mp3 Download
Auta MG Boy ya kara sakin wata sabuwar wakarsa mai suna “So Sanadi,” itama wannan waka tana daga cikin wakokin sabon album dinsa da ya saki a 2024 mai suna “Hanta Da Jini Ep.”