Hausa Songs
Umar MB – Halitta
Umar MB – Halitta Mp3 Download
Umar MB ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna “Halitta,” itama wannan waka tana daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “RUHI Ep” na shekarar 2024. Yanzu zaku iya sauraran wannan waka ko kuma ku ajiye ta acikin wayarku.