Videos
Umar M Shareef – NA KAMU Ft. Bilkisu Salis (Official Video) 2024
Umar M Shareef – NA KAMU Ft. Bilkisu Salis (Official Video) 2024
Fitaccen mawakin nan a masana’antar shirya fina-finan kannywood wato Umar M Shareef ya saki bidiyon wata sabuwar wakarsa ta soyayya mai suna “NA KAMU,” tare da jaruma Bilkisu Salis itama dai wannan waka ta yi masifar kyau saima idan kun kalleta.