Hausa Songs
Sammani AA – NA FIFITA UWA Ft. Abba Jinjina, Rabil Jos, Aliyu Haidar, Zaki Dan Yaya, Bash A Adam, Shehi
Sammani AA – NA FIFITA UWA Mp3 Download
Sammani AA ya saki wata sabuwar wakarsa ta yabon Annabi Muhammad (S.A.W) mai suna “NA FIFITA UWA,” wannan waka ta hada manyan mawaka masu yabo irin su Abba Jinjina, Rabil Jos, Aliyu Haidar, Zaki Dan Yaya, Bash A Adam, Shehi da sauran su.