Hausa Songs
Sadiq Saleh – Wacce Nake So
Sadiq Saleh – Wacce Nake So Mp3 Download
Sadiq Saleh ya saki sabuwar wakarsa mai suna “Wacce Nake So,” tare da mawakiya Shamsiyya Sadi. itama wannan waka tana daya daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Da Ransu Za’ayi” na shekarar 2024. wanda yanzu haka zaku iya sauraran wannan waka ko kuma ku sauketa acikin wayarku.