Hausa Songs
Sadiq Saleh – Naje Nadawo
Sadiq Saleh – Naje Nadawo Mp3 Download
Sadiq Saleh ya saki sabuwar wakarsa mai suna “Naje Nadawo,” tare da Fati Khaleel. itama wannan waka tana daya daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Da Ransu Za’ayi” na shekarar 2024. wanda yanzu haka zaku iya sauraran wannan waka ko kuma ku sauketa acikin wayarku.