Hausa SongsTrending Hausa Music
Sadiq Saleh – Mai Kishina Ft. Fati Niger
Sadiq Saleh – Mai Kishina Ft. Fati Niger Mp3 Download
Sadiq Saleh ya saki sabuwar wakarsa mai suna “Mai Kishina,” tare da mawakiya Fati Niger. Itama wannan waka tana daya daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Da Ransu Za’ayi” na shekarar 2024. wanda yanzu haka zaku iya sauraran wannan waka ko kuma ku sauketa acikin wayarku.