Hausa Songs
Sadiq Saleh – Da Ransu Za’ayi
Sadiq Saleh – Da Ransu Za’ayi Mp3 Download
Sadiq Saleh ya saki sabuwar wakarsa mai suna “Da Ransu Za’ayi,” tare da mawakiya Maryam Fantimoti. itama wannan waka tana daya daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Da Ransu Za’ayi” na shekarar 2024. wanda yanzu haka zaku iya sauraran wannan waka ko kuma ku sauketa acikin wayarku.