Hausa Songs
Maryam A Sadik – Tarkon So
Maryam A Sadik – Tarkon So Mp3 Download
Maryam A Sadik ta kara sakin wata sabuwar wakarta mai suna “Tarkon So,” itama wannan waka tana daga cikin wakokin sabon album dinta mai suna “A Shekarar Nan Ep” na shekarar 2024.