Videos
Garzali Miko Ft. Rouky Ajebo – Kauna (Official Video) 2024
Garzali Miko Ft. Rouky Ajebo – Kauna (Official Video) 2024
Garzali Miko ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna “Kauna,” tare da jaruma a masana’antar kannywood wato Rouky Ajebo itama wannan waka ta yi kyau saima idan kun kalleta.