Hausa Songs
El Brandy – KECHE Ft. Danmusa New Prince
El Brandy – KECHE Ft. Danmusa New Prince Mp3 Download
El Brandy ya kara sakin sabuwar wakarsa ta soyayya mai suna “KECHE,” tare da mawaki Danmusa New Prince wanna waka ta yi dadi domin tana daya daga cikin wakokin da suke trending a TikTok.