Hausa Hip Hop
Boyskido – Mama
Boyskido – Mama Mp3 Download
Fitaccen mawakin nan wanda yayi wakar Aure Remix wato Boyskido ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna “Mama,” itama wannan waka ba ma’ana domin ta yi matukar dadi saima idan kun saurareta.