Hausa Songs

Auta MG Boy – Daram

Auta MG Boy – Daram Mp3 Download

Auta MG Boy ya kara sakin wata sabuwar wakarsa mai suna “Daram,” itama wannan waka tana daga cikin wakokin sabon album dinsa da ya saki a 2024 mai suna “Hanta Da Jini Ep.”

DOWNLOAD MP3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button