Hausa Songs
Auta MG Boy – Ba Damuwa
Auta MG Boy – Ba Damuwa Mp3 Download
Auta MG Boy ya kara sakin wata sabuwar wakarsa mai suna “Ba Damuwa,” itama wannan waka tana daga cikin wakokin sabon album dinsa da ya saki a 2024 mai suna “Hanta Da Jini Ep.”