Hausa Hip Hop
Oga Abdul – Sama Ft. Madox TBB
Oga Abdul – Sama Ft. Madox TBB Mp3 Download
Oga Abdul ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna “Sama,” tare da fitaccen mawakin nan wato Madox TBB. Itama wannan waka ta yi matukar dadi saima idan kun saurareta.