Hausa Songs
Maryam A Sadik – Annabi Nagode
Maryam A Sadik – Annabi Nagode Mp3 Download
Maryam A Sadik ta saki wata sabuwar wakarta ta yabon Annabi Muhammad (S.A.W.) mai suna “Annabi Nagode,” wannan itace wakarta tafarko ta yabo kuma gaskiya ta yi matukar kokari saima idan kun saurareta.